Yar shekara 18 tayi yunkurin kashe uban gidanta

Ana tuhumar Matashiya yar shekara 18 da kashe mai gidanta

Ana tuhumar yarinya yar shekara 18 da zuba guba a cikin abincin uban gidanta
Ba’a dae san meyasa mai gidan ya ce saka yarinyar taci abincin ba, a yayin da da yarinyar taki cin abincin sae mai gidan ya thume ta da saka wani abu a cikin abincin

Yarinar sabuwar daukar aiki ce a gidan, Mai gidan ya shiga binciken kayan ta a binciken ne aka gano HYPER BLEACH. da aka tambaye ta mene amfanin hyper bleach sae ta fashe da kuka tana neman afuwa cewa aikin shedanne

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*