Yadda Malama ta kashe dalibin ta da duka a Abuja

 

Malama mai dauke da sunan Mrs Gibson a Makarantar Federal GOvernment College Kuje a Abuja ta baiwa dalibinta Yahaya Aliyu kashi da yayi sanadiyyar mutuwarsa

Rahotanni sun nuna Mrs Gibson ta baiwa Aliyu kashi ne ta dalilin rashin yin assignment inshi inda da ta bada

Wasu shedu sun tabbataar ma NewDPH da cewa Aliyu bae samu kammala assignment inshi bane saboda zazzabin da yake fama dashi da har ya saka shi jinya a asibitin makaranta
“Malamar ta bashi punishment daga baya kuma tayi amfani da hannun bukiti, ta bugar mar akai basau daya bah, bayan ta sallame shi da yaje ya zauna wasu daga cikin abokanan shi suka lura baya motsi da suka bincika suka tabbatar sae suka kira hukumar makaranta ”

Komandan yan sanda ASP Mariam Yusuf, ta tabbatar da faruwar hatsarin

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*