Abubuwa 10 new a Tarihin Sarki Ali Nuhu da baku sani ba 7th one will shock you

ali nuhu
Ali nuhu

TARIHIN SARKI ALI NUHU JARUMI FINA FINAN HAUSA A MASANA’ANTAR KANNYWOOD

Ali Nuhu Mohammed (an haifeshi ranar 15 ga watan Maris, 1974) tauraron Najeriya ne kuma mai bada umarni. Yayi fice a cikin fina-finan Hausa dana turanci kuma ansashi matsayin sarkin kannywood ko Sarki Ali a kafafen yada labarai. Kannywood itace matattarar masana’antun shirin fina-finan Hausa a cikin garin kano, Kasar Najeriya.

 

Ali Nuhu ya bayyana a cikin fina-finai fiye da dari biyar (500) na Nollywood da kuma Kannywood, kuma ya samu nasarar cin kambuna da yawa, Mafi akasari ana daukansa matsayin daya daga cikin taurari mafiya rinjaye na kowane lokaci a tarihin sinimar Hausa, da kuma ta Kasa Najeriya a fannin masu sauraro, girma da kuma kudin Shiga, kuma anbayyanashi matsayin tauraro fina-finan Hausa wanda yafi kowa samun nasarori a duniya.

ali nuhu da iyalansa
ali nuhu da iyalansa

Shine sanannen dan Najeriya na farko daya yi shiri a cikin duka masana’antar Kannywood ta arewaci da masana’antar Nollywood ta kudancin kasar tareda cikakken rinjaye ya kuma kawo duka sinimomin biyu waje daya.

 

Also read Yadda malama ta kashe dalibinta

An haifeshi ranar 15 ga watan maris 1974 (shekaru 47) a garin Maiduguri, Jihar Borno, Najeriya.
Matakin ilimi, yanada degree a Geography daga Jami’ar Jos.
‘Ya’ya ukku. Ali Nuhu haifaffen garin Maiduguri ne a jihar Borno, a arewavin Najeriya. Mahaifinshi Nuhu Poloma haifaffen garin Balanga ne a jihar Gombe, ita kuma mahaifiyarshi Fatima karderam Digema daga karamar hukumar Bama a jihar borno. Ya girma a garin Jos da Kano. Bayan kammala kararun sakandire nashi ya samu nasarar amso degree a fannin Geography daga universityn jihar Jos, yayi hidimar kasar sa Ibadan, jihar Oyo. Daga baya ya jona Unibasitin kudancin Kalifoniya (California) domin darasi a shirin fina-finai da kuma gwanintar sinima.

follow Ali nuhu on istagram

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*