tarihin sani danja

CIKAKKEN TARIHIN SANI DANJA

Sani Musa Abdullahi, wanda aka fi sani da Sani Danja ko Danja (an haife shi 20 Afrilu 1973), ɗan wasan fim ne na Najeriya, producer, director, mawaƙi kuma ɗan rawa. Yana shiga a Kannywood da Nollywood. A watan April 2018 ne Etsu Nupe, Yahaya Abubaka, ya yi masa rawani a matsayin Zakin Arewa.

Also read: Tarihin Rahama Sadau

Sani Musa Danja
An haife shi 20 Afrilu 1973 (yana da shekara 48)
Fagge, Kano, Nigeria Nationality Nigerian
Aiki/sana’a: Jarumi, furodusa, Darakta, Mawaki, kuma ɗan rawa.
Mata: Mansura Isa
Yara: 4

Sana’a
Ya shiga harkar fina-finan Hausa a shekarar 1999 cikin Dalibai. Danja ya hada kuma ya shirya fina-finai da suka hada da Manakisa, Kwarya tabi Kwarya, Jaheed, Nagari, Wasiyya, Harsashi, Gidauniya, Daham, Jarida, Matashiya, da sauransu. Ya fara fitowa a Nollywood a shekarar 2012 a cikin fim din Daughter of the River.

Fina-Finai
Sani Musa Danja ya fito, ya shirya kuma ya bayar da umarni a fina-finan Kannywood da na Nollywood. Daga cikinsu akwai:

Follow Sani Danja on Instagram

Film Title Year
Yar agadez 2011
A Cuci Maza 2013 Albashi (The salary) 2002 Bani Adam 2012 Budurwa 2010
Da Kai zan Gana 2013
Daga Allah ne” (Is from the God) 2015
Daham 2005
Dan Magori 2014
Duniyar nan 2012
Fitattu 2013
Gani Gaka 2012

By admin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *