Tarihin Hafsat Idris

CIKAKKEN TARIHIN HAFSAT IDRIS

Hafsat Idris Ahmad (an haife ta 14 ga Yuli 1987) yar wasan fina-finan Najeriya ce a masana’antar fina-finan Kannywood. Ta shiga fim dinta na farko mai suna Barauniya (2016). Ta lashe kyautar ‘female actress award 2019.

Hafsat Ahmad Idris
Haifaffiyar 14 Yuli 1987 (shekaru 34)
Shagamu, Nigeria
Aiki/sana’a: Jaruma kuma mai shirya Fina-Finai
Shekarun Aiki: 2015–zuwa yanzu Tazama sananniya bayan fitowarta a fim din Barauniya
‘ya’ya: 2

Also read: Tarihin Yakubu Muhammad

Rayuwar farko da aiki Hafsat ƴar asalin jihar Kano ce, a arewacin Najeriya. An haife ta kuma ta girma a Shagamu, Jihar Ogun. Ta fara fitowa a Kannywood a wani fim mai suna Barauniya, ta fito tare da Ali Nuhu, da Jamila Nagudu.

A shekarar 2018, Hafsat ta kafa kamfanin shirya fina-finai da aka fi sani da Ramlat Investment, ta shirya fina-finai da dama a shekarar 2019 ciki har da Kawaye wanda jarumai irin su Ali Nuhu, Sani Musa Danja da ita.

Kyaututtuka
Year Award Category Award
2017 City People Entertainment Awards Most promising actress (Jaruma Mafi Alkawari) Wanda Aka Zabeta a 2018 City People Award a matsayin Best Actress
2019 City People Entertainment Awards best Actress
2019 City People Entertainment Awards Fuskar Kannywood

Fina-Finai
Hafsat ta fito a cikin fitattun fina-finai da yawa, wadanda suka hada da:

Follow Hafsat Idris on Instagram

Title Year
Biki Buduri ND
Furuci ND
Labarina ND
Barauniya 2015
Makaryaci 2015
Abdallah 2016
Ta Faru Ta Kare 2016
Rumana 2016
Da Ban Ganshi Ba 2016
Dan Almajiri 2016
Haske Biyu 2016
Maimunatu 2016
Mace Mai Hannun maza 2016
Wazeer 2016

By admin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *