Bayan shekara goma da aure, Ma’aurata sun gano yan uwa ne

 

Wasu ma aurata sun gano yan gida daya ne su wato ya da kanwa bayan sun share shekara goma tare a matsayin mata da miji

Ma auratan sun bae yana haka ne a wani videi da sukayi a tik tok inda mai gidan ya kara da cewa shekararsu goma sha uku tare gabadai gabadai ya kuma da kaa da cewa yanzu haka suna da yara biyu

Bayan da suka bayyana haka mutane dadama sun nuna cewa ma’auratan suna da kama sosai

2 14

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*