Abubuwa 6 a tarihin Hadiza Gabon 4 will surprise you

hadiza gabon
hadiza gabon

TARIHIN JARUMA HADIZA GABON TA KANNYWOOD

Hadiza Aliyu wacce akafi Sani da Hadiza Gabon (an haifeta a ranar 1/6/1989), shahararriyar jarumar Najeriya CE kuma mai bada umarni, tana fitowa a cikin fina-finan Hausa da Na turanci. Hadiza jakadar kamfanin MTN Nigeria ce da kuma kamfanin indomie, an bata kyautar fitacciyar jaruma a shirin kyaututtukan fitattun jaruman Nollywood 2013, sa annan tasake samun nasarar cin ta biyu (2nd) a kannywood/MTN awards a shekarar 2014. Yanzu haka tana a matsayin mamallakiyar HAG Foundation. Haifaffaiyar Libreville, Gabon.

An haifi Hadiza 1/6/1989 (shekaru 32)
Libreville, Gabon
Yar Kasar Najeriya
Aiki: Jaruma kuma mai shirin finafinai
Shekarun aiki: daga 2009-yanzu
Shahara: anfi saninta a bayyanarta cikin shirin fim din Ali yaga Ali.

hadiza gabon
hadiza gabon

Hadiza yace a gurin Malam Aliyu (dattijon jiha) , gefen mahaifinta ita Yar Gabon ce, gefen mahaifyarta kuma ita bafulatana ce daga jihar Adamawa, Nigeria. Hadiza tayi karatun primary da secondary a kasar haihuwarta inda ta kammala karatun secondaryn ta da burin zamowa lauya, daga bisani ta zabi karatun Law a matsayin course dinda tafi son tayi degree a kai. Tafara karatu Jamia amma daga bisani tabar makarantar saboda wasu abubAdamawasuka ci karo da karatunta. Tsayin karatunta a wannan lokacin ya bata damar yin diploma ta yaren French Wanda daga bisani tazama Malamar French a wata makarantar kudi.

 

Also Read Tarihin Rahama Sadau

Rayuwar Fim.
Hadiza ta shiga masana’antar Kannywood bada jimawa ba da isowarta daga Gabon Zuwa Adamawa Nigeria.
Ta koma Kaduna daga Adamawa domin cika burinta Na shiga masana’antar Kannywood tareda dan uwanta. Hadiza ta samu damar haduwa da Ali Nuhu ta rokeshi akan ya taimaketa ya sakata tazama jaruma.

Girmamawa da kuma kyaututtuka
Hadiza Aliyu ta amshi kyaututtuka da girmamawa da dama, wadannan sun hada da:
2013 best of Nollhwood awards da kuma 2nd Kannywood/MTN awards 2014.
Kyautar girmamawa a 2013 daga tsohon Gwamnan jihar Kano, Dr Rabiu Musa Kwankwaso.
African Hollywood best actress.

Follow hadiza

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*