Abubuwa 4 a tarihin rahama sadau, number 3 is funny

rahama sadau
rahama sadau

Tarihin Rahama sadau kannywood actress and net worth a fina finan hausa

Rahama Sadau (an haifeta 7/12/1993) jaruma ce kuma mai shirin fina-finai, Yar rawa kuma mawakiya. An haifeta kuma an reneta a Kaduna, tayi gasar rawa a lokacin yarintar ta da kuma lokacin da take kananan makarantu. Darajar ta ta kara daukaka 2013 bayan ta shiga masana’antar shirin fina-finan kannywood cikin fim dinta na farko ‘Gani ga wane’.

rahama sadau
rahama sadau

also read Tarihin Ali nuhu

Rahama ta bayyana a fina-finan Nigeria da dama Na Hausa da Na turanci. Tana daya daga cikin tsirarrun jaruman dake iya magana da yaren indiyanci sarai. Taci kyautar best actress (kannywood) a city people entertainment awards 2014 da 2015. Kuma taci kyautar best Actress a 19th African Film Awards in 2015 a muryar Africa.

 

Follow Rahama Sadau

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*